iqna

IQNA

Tehran (IQNA) babbar cibiyar musulmi a kasar Austria ta sanar da rufe masallatan Juma’a a kasar sakamakon sake barkewar corona a kasar.
Lambar Labari: 3485779    Ranar Watsawa : 2021/04/03